Public health has been described as "the science and art of preventing disease, prolonging life and promoting health through the organized efforts and informed choices of society, organizations, public and private, communities and individuals." |
Ana baiyana tsarin kula da lafiyar al'uma a matsayin kimiya da fasahar magance cututtuka, dabarun tsawaita rayuwa da habaka kiwan lafiya ta hanyar tsare tsare ta hanar habaka lafiya da kuma bayanai masu amfani ga al'uma, kungiyoyi da dai daikun mutane" |
It is concerned with threats to the overall health of a community based on population health analysis. |
Yana kuma maida hankali akan barazanar da kiwan lafiya al'uma kacokan yake fuskanta akan kididdiga kan yawan al'uma |
The population in question can be as small as a handful of people or as large as all the inhabitants of several continents (for instance, in the case of a pandemic). |
Yawan al'uma ya kama ne daga yan' mutane kalilan zuwa dandazon al'uma dake zaune a nahiyoyi ( Alal misali, a lokacin barkewar wata annoba |
Public health has many sub-fields, but typically includes the interdisciplinary categories of epidemiology, biostatistics and health services. |
Kula da lafiyar al'uma yana da kananan rassa da suke da dangataka da rabe raben nazarin annoba, kididdigar kimiyar halitta da kuma harka samar da lafiya |
Environmental health, community health, behavioral health, and occupational health are also important areas of public health. |
Kula da muhalli, Kula da lafiyar al'uma, kula da lafiyar dabi'a da kuma tsarin kulawa da lafiya a lokacin aiki, na daga ciki muhimman bangarorion kula da lafiyar al'uma |
The focus of public health interventions is to prevent and manage diseases, injuries and other health conditions through surveillance of cases and the promotion of healthy behavior, communities, and (in aspects relevant to human health) environments. |
Abubuwan da tsarin kula da lafiyar al'uma ya maida hankali a kansu sune rigakafi da magance cututtuka, raunika da kuma sauran abubuwan da suka shafi yanayin kula da habaka lafiyar halaiya, al'uma a bangarorin da suka shafi lafiya ( Ta Dan Adam) muhalli |
Its aim is to prevent health problems from happening or re-occurring by implementing educational programs, developing policies, administering services and conducting research. |
Manufa shine magance matsalolin lafiya daga faruwaarsu ta hanyar shiryeshiryen ilimantarwa, Inganta manifofin lafiya, samar da jagora a harkar tare da gudanar da bincike |
In many cases, treating a disease or controlling a pathogen can be vital to preventing it in others, such as during an outbreak. |
A mafi yawancin lokuta, Magance ko dakile sune muhimman abubuwan da suke magance barkewar wasu cututtukan |
Vaccination programs and distribution of condoms to prevent the spread of communicable diseases are examples of common preventive public health measures, as are educational campaigns to promote vaccination and the use of condoms (including overcoming resistance to such). |
Tsarin rigakafi da rarraba kororon roba to magance cuttukan da suke yaduwa na dags ciki musalai na matakan magance matsalolin lafiya, kamar yanda ake kamfen na wayar da kai akan yin rigakafi cuttuka da kuma amfani da kororon roba ( Don magance cuttukan da ake dauka ta hanyar saduwa) |